Kannywood

Ashe Wannan Ne Abin dayasa Nafisa Abdullahi Ta Mayar da Rayuwar Ta Kasar Waje Kwanan Hotel a…

Shin Kun San Abunda Yasa Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Tafi Son Zama a Kasar Waje Kuwa Jama’a Dadama dai Sun San Nafisa Yanzu Haka dai Bata Zama A Kasar Mu ta Nigeria.

Kamar Yadda Muka Samu Labari Na Zahiri Akan Abunda Yasa Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Mayar da Rayuwar Ta Kasar Waje Shine.

A Yadda Jarumar Ta Bayyana Wa Duniya Shine Ta Koma Kasar Waje Ne Domin Kasuwancin data Keyi Da Yan Kasar Waje Ne Sannan Ita dai Nafisa Abdullahi Ba Gida Ne da Ita A Kasar Waje Ba Du Wannan Zaman da Kukaga Tanayi Tana Rayuwar Ta Ne a Hotel.

Wannan Shine Cikakken Rahoto Na Zahiri Kuma Rahoton Gaskiya Akan Abunda Yamayar da Jaruma Nafisa Abdullahi Kasar Waje Har Takai ga Ta Daina Harkar Film.

Masoya Masu Bibiyar Mu a Wannan Gida Mai Albarka Muna Mai Yi Maku Fatan Alkairi Sannan Muna Rokon Ku da Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Domin Samun Labarai Masu Inganci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button