Kannywood

Alamu Sun Nuna Za’a Sha Babban Shagalin Bikin Rayya 90day Da Abdallah Andaz Yanzu Kalli Video….

Masha Allah Da Alamun dai Za’a Kara Shan Wani Babban Shagalin Bikin A Wannan Masana’anta Ta Kannywood Babu Shakka.

Tabbas Alamu Sun Nuna Cewa Akwai Soyayya Mai Karfi Tsakanin Jaruma Rayya Ta Cikin Shirin Kwanacasa’in Da Abdallah Andaz Wanda Shima Jarumi Ne a Wannan Masana’anta Ta Kannywood Kuma Mawaki.

SOYAYYA MAI DADI

Domin Kuwa Izuwa Yanzu Haka Jama’a Sun Fara Gano Babu Shakka Akwai Wata Babbar Alaqa Dake Tsakanin Su Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Maganar Auren Nasu.

A Yanzu Haka dai Muna Nan Muna Bibiyar Wannan Lamari Inda Zamu Gano Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Shin Akwai Soyayya a Tsakanin Su Harma Ga An Fara Maganar Aure Ko Kuma Aa Wannan Lamari Ba Haka Yake Ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Muka Samu Labari Akan Soyayyar Dake Tsakanin Jaruma Rayya Ta Cikin Shirin Kwanacasa’in da kuma Jarumi Abdallah Andaz.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button