Labaran Duniya

Wani Mutun Yasawa Dansa Buhari Saboda Kaunar Muhammadu Buhari dayake Yanzu…

Toffa Babbar Magana Yanzu Mukai Karoda Labarin Wani Mutun Inda Yasawa Dansa Sunan Buhari Saboda Tsabar Yadda Yake Son Buhari.

Yanzu Mukai Karoda Wannan Rahoto Inda Aka Samu Wani Bawan Allah Daya Sawa Dansa Buhari Saboda Kaunar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari dayake Yi.

Sannan Wannan Mutun Yace Zai Iya Mallakawa Buhari Dansa Saboda Ya Wuce du Yadda Kuke Tunanin Sa.

Tabbas Wannan Mutun Tasha Zagi a Idon Jama’a Inda Wasu Hakan Yayi Masu Dadi Wasu Kuma Basuji Dadin Hakan Ba Jama’a Dadama Sunyi Comment Akan Wannan Lamari Don Haka Kuma Masu Sauraron Mu Zamuso Muji Raayin Ku a Kasan Wannan Rahoto.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button