Labaran Hausa

Masha Allah Shagalin Sunan Dan Jaririn da Ali Nuhu Ya Hada a….

Shagali Iya Shagali Ganin Dan Jariri a Hannun Jaruma Momee Gombe Tareda Sarki Ali Nuhu Hakan Yayi Matukar Jawo Magana a Kafafan Sada Zumun.

Yanzu Mukai Karoda Wani Hoto Na Jarumi Ali Nuhu Tareda Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Momee Gombe Inda Jama’a Sukai Ta Magana Akai Har Suna Tunanin Ko dai Ali Nuhu Ya Kara Samun Karuwa Ne.

Wannan Lamari Dai Maganar Gaskiya akai Ita Ce Babu Shakka Ali Nuhu da Momee Gombe Sun Dauki Wannan Hoton Ne Lokacin Da ake Daukar Wani Film Na Hausa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Ganin Dan Jariri A Hannun Ali Nuhu da kuma Momee Gombe.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Gidan Labarai Na Musamman.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button