Kannywood

Masha Allah Kalli Bidiyon Yadda Mahaifiyar Teema Yola Tayi Mata….

Masha Allah, Jarumar Kannywood Teema Yola Ta Cikin Shirin Labarina Tasaki Wasu Zafafan Hotunan Ta Tareda Mahaifiyar Ta.

Yanzu Mukai Karoda Wasu Kyawawan Hotunan Jaruma Teema Yola Wanda Sunyi Matukar Kyau Sosai Kana Kuma Sun Burge Alumma Matuka Sosai da Sosai.

Tabbas Wannan Hotuna Ta Dauke Sune Tareda Mahaifiyar Ta Wato Maman Ta Wadda Ta Haife Ta Kuma Tabbas Hotunan Sunyi Matukar Kyau Sosai Domin Sun Burge Masoyan Ta Matuka.

Sannan Babban Abun Farin Cikin Ma Shine a Kasan Hoton Mahaifiyar Tata Tayi Mata Adduar Samun Miji Nagari Wanda Zai kula da Ita Tankar Sarauniya Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yabaki Miji Nagari.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jarumar Kannywood Teema Yola Tasaki Wasu Zafafan Hotunan Ta Tareda Mahaifiyar Ta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button