Kannywood

Qalu Innalillahi; Kalli Bidiyon Safara’u da Mr 442 Kwance a Gado Daya Yanzu….

Toffa Babbar Magana; Sakin Wani Fefen Bidiyon Jarumar Kannywood Safara’u Tareda Mr 442 Kwance Akan Gado Yayi Matukar Jawo Masu Zagi a Idon Duniya.

Tabbas Wani Bidiyo Na Jaruma Safara’u Tareda Mr 442 Akan Gado Babu Kunya Inda Take Kwantowa a Jikin Mawaki Mr 442 Tabbas Wannan Bidiyo Yayi Matukar Jawosu Zagi a Idon Duniya Sosai.

Safara’u Tareda Mr 442 Sunyi Abun Kunya Ba Sau Daya’ba Kuma Ba Sau Biyu Ba Don Haka Wannan Abu Zamu Iya Cewa Sun Saba.

Babu Abunda Zamuce Sai dai Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Ya Shirye Su Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Aka Saki Fefen Bidiyon Jarumar Kannywood Safara’u Tareda Mr 442.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button