Kannywood

Masha Allah; Jarumar Kannywood Fati Washa Ta Bayyana Mijin dazata Aura….

Masha Allah’ Jarumar Kannywood Fati Washa Tasaki Wasu Zafafan Hotunan Ta A Shafin Ta Na Instagram Inda Kuma a Kasan Wannan Hotuna Tayi Addu’a.

Fati Washa Dai Tayi Addu’a Mai Matukar Dadin Gaske Domin Kuwa Ta Bayyanawa Duniya Cewa Batada Burin daya Wuce Ace Tayi Aure Inda Tayi Adduar Samun Miji Nagari.

A Kasan Wannan Zafafan Hotunan Nata Data Saki Wanda Sunyi Matukar Kyau Sosai Da Sosai Inda Kuma Hotunan Sunyi Matukar Burge Masoya Sosai da Sosai.

Babu Shakka Jaruma Fati Washa Tayi Addu’a Cikin Nutsuwa Duda Cewa a Rubuce Tayi Adduar Don Haka Yanzu Zamusa Muku Wannan Hotuna Nata da kuma Irin Adduar Datayi Domin Kuji Abunda Ke Cikin Zuciyar Ta.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Mukai Karoda Zafafan Hotunan Jaruma Fati Washa Da kuma yadda Tayi Addu’ar Samun Miji Na Gari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunoz.Com.

FATI WASHA ALLAH YABAKI LAFIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button