Kannywood
Kalli Bidiyon Yadda King Indara Yayi Shagalin Murnar Samun Yancin Kasar Nigeria….

Toffa Babbar Magana; Yanzu Mukai Karoda Wasu Hotuna Na Fitaccen Jarumi Wato King Indara Tareda Wasu Wanda Sukai Shagalin Murnar Samun Yancin Kasar Nigeria Yau Shekara 62 Kenan.
Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Masoyan Sa Ganin Yadda Yashiga Cikin Abokai Akai Wannan Shagali Dashi Na Samun Yancin Kasar Nigeria.
Tabbas Jama’a Dadama Sun Halacci Wannan Waje Inda Kowa da Kalar Wankan Dayayi Ciki Harda Wani Saurayi Daya Saka Kayan Buhu Kuma Yayi Masu Fenti da Kalar Tutar Nigeria.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wannan Saurayi Yasaki Wannan Hotuna Nasa Tareda King Indara.
Mun Gode da Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na, Edunoz.com.