Kannywood

Kalli Bidiyon Jaruma Hadiza Gabon Tareda Yar’ta Cikin Farin Ciki da Nishadi…

Masha Allah; Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Bayyana Wasu Zafafan Hotunan Ta Tareda Yarta da Sukai Matukar Burge Jama’a Kana Suka Burge Su.

Babu Shakka Wannan Hotuna Na Jaruma Hadiza Gabon Sunyi Matukar Kyau Domin Kuwa Jama’a Sunyi Matukar Yiwa Wannan Yar Tata Addu’a Sosai Saboda A Kasan Wannan Hotuna.

Tayi Magana Kamar Haka Inda Take Cewa Beby Allah Yaraya Minke Musha Babban Shagalin Bikin Ki Wannan Abu Yayi Matukar Yiwa Masoya Dadi Kana Ya Burge Su Sosai da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Hotunan da Hadiza Gabon Tasaki Tareda Yar’ta Wadda Ta Haifa Da Kanta.

Kuci Gabada Kasancewa damu A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button