Alhandulillah; Hadiza Gabon Tabayya Cewa Batada Burinda Yawuce Taga Tayi Aure Yanzu….

Masha Allah; Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Batada Wani Buri a Duniya Daya Wuce Ace Yau Taga Ranar Auren Ta.
A Wata Shira da akai da Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Hadiza Gabon Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Babu Shakka Batada Wani Buri a Cikin Rayuwar Ta Samada Tayi Aure Domin Cikar Burin Ta Duda Cewar Tata Ba yin Aure.
Hadiza Gabon Dai Tana Daya Daga Cikin Manya Jarumar da Suke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood.
Ga_ Wani Labarin Kuma ✌️
Babu Shakka Jaruma Hadiza Gabon Ta Zamo Tauraruwa Wadda Take da Matukar Tarun Masoya Na Gaske Kuma Masoya Na Asali.
Tabbas Babu abunda Zamuce A Gameda Burin Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Samada Muyi Mata Fatan Alkairi Akan Allah Ubangiji Yabata Miji Na Gari.


Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na’` Edunoz.Com.