Kannywood

Masha Allah Za’a Sha Babban Shagalin Biki A Masana’antar Kannywood Yanzu…

Masha Allah; Za’a Sha Babban Shagalin Biki Na Musamman A Masana’antar Kannywood Nan Bada Jimawa Ba.

Za’ayi Bikin Fitacciyar Jarumar Kannywood Rukayya Dawayya Tareda Jarumi Afakallah Wanda Yana Daya Daga Cikin Manya a Wannan Masana’anta Ta Kannywood da Suke Shuwaga Banni.

Tabbas Jaruma Rukayya Dawayya Tayi Matukar Burge Masoyan Ta Matuka dazatayi Aure Domin Rufawa kai Asiri.

Sannan Jarumai Dadama Suma Sun Fito Duniya Inda Suka Runga Taya’ta Murna Akan Allah Yabasu Zaman Lafiya Yakai Mu Lokaci Asha Babban Shagalin Biki.

Babu Shakka Auren Wannan Jaruma Mai Suna Rukayya Dawayya Yayi Matukar Yiwa Alumma Dadi Babu Abunda Zamuce Samada Muyi Masu Fatan Alkairi Akan Allah Yakaimu Lokacin Bikin Kuma Yabasu Zaman Lafiya.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button