Kannywood

Masha Allah Jarumar Kannywood Amira Sanda Tayi Aure Yanzu….

Masha Allah; Yanzu Muka Samu Labari Akan Fitacciyar Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sanida Amiran Sanda Wato dai Tayi Aure.

Sai dai Muce Masha Allah Domin Kuwa Babu Shakka Wannan Aure da Jarumar Tayi Yayi Matukar Farantawa Masoyan Ta Rai Sosai da Sosai.

Sannan Kuma Jarumai Dadama Suma Sunyi Matukar Taya’ta Farin Ciki da Wannan Aure Dayayi Inda Jama’a Suke Tayi Mata Fatan Alkairi Akan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yabasu Zaman Lafiya.

Ga_ Wani Labarin Kuma

Sannan Bayan Anyi Shagalin Bikin Nasu Anyi Lafiya Kana Kuma an Gama Lafiya Sai dai Muce alhandulillah Allah Yabasu Zaman Lafiya.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Akai Shagalin Bikin Jaruma Amiran Sanda Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button