Labaran Hausa

Bayan Rasuwar Alhaji Hassan Muhammad Sanatan Gombe Ga Sakon Prof Isa Aliyu Famtami….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun; Mutuwar Wannan Babban Mutun Tayi Matukar Girgiza Alumma Dadama Sosai Inda Jama’a Suka Runga Mika Ta’aziyar Su Ga Iyalan Wannan Bawan Allah.

Mutuwar Alhaji Hasan Muhammad Sanatan Gombe; Muna Masu Miko Ta’aziyar Mu Zuwaga Yan Uwan Sa Da Kuma Abokan Arziki Akan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa da Rahama.

Fitaccen Malamin Addinin Musulancin Nan Wato Malam Shark Isa Aliyu Famtami Shima Ya Mika Sakon Ta’aziyar Sa Zuwaga Yan Uwan Sa da Kuma Iyalan Sa Akan Allah Ubangiji Yajikan Sa Da Rahama.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Babban Rashi Da akai Na Wannan Bawan Allah,, – Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button