Kannywood

Ashe Wannan Ne Abunda Yafaru a Wajen da Safara’u da Mr 442 Sukai Wasan Independence….

Turkashi Safara’u Tareda Abokin Aikin Mr 442 An Saki Wasu Zafafan Hotunan Su da Sukai a Wajen Taron Happy Independence Na Samun Yancin Kasar Nigeria.

Toffa Babbar Magana Wasu Hotuna Na Jaruma Safara’u Tareda Mr 442 Sunyi Matukar Jawo Magana Sosai a Masana’antar Kannywood Saboda Ganin Yadda Sukai Bidiyon Su da Wata Banzar Shiga Wadda Bata Dace Ba.

Tabbas Shigar da Jaruma Safa’a Tayi Tayi Matukar Jan Hankalin Jama’a Inda Wasu Abun Ya Burge Su Wasu Kuma Basuji Dadin Lamarin Nan Ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jaruma Safara’u Sukai Wani Wasa Tareda Mr 442.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button