Labaran Duniya

Yadda Wani Yaro Mai Kula’da Lambu Yayiwa Mata Uku Ciki Saboda Yanzu….

Qalu Innalillahi; An Saki Wani Bidiyo Na Yadda Wani Saurayi Yayiwa Mata Uku Ciki Kuma Lokaci Guda Saboda Yan Gida Daya Ne.

Babu Shakka Wannan Labari Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Ganin Yadda Wannan Karamin Yaro Yayi Wannan Danyen Aikin Wanda Hakan Bai Dace Ba.

Babu Shakka Jama’a Dadama Sunji Babu Dadi Matuka Najin Wannan Labari Har Taya Hakan Yakasance Ace Yaro Saurayi Yayiwa Mata Uku Ciki Kuma Lokaci daya Saboda Yana Aiki a Gidan Su.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wannan Yaro Yayiwa Mata Uku Ciki Lokaci Guda Dan Haka Ku Kasance damu a Wannan Gida Mai Albarka Domin Samun Labarai Masu Inganci.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka. Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button