Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun; Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Baba Rabi’u Na Shirin Labarina Yanzu….

Innalillahi; Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Wani Mai Rai dai Aka ce A Kwana a Tashi Mamaci Ne Wato dai Zai Mutu.

Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Mara dadi Inda Aka Ce Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Abubakar Waziri bado Rasuwa Jarumin Shirin Film din Labarina.

Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Shin Da Gasken Ya Rasu Ne Ko Kuma Aa Yana Raye Bayan Munyi Karoda Wannan Labari Hakan Baisa Munyi Kasa a Gwuiwa ba Mun Bibiyi Wannan Labari Inda Kuma Muka Gano Gaskiya.

Gaskiyar Ita Ce Jarumin Yana Nan da Ransa Cikin koshin Lafiya Kamar Yadda Ya Bayyana Wa Duniya Shifa Yana Raye Wannan Kenan.

Muna Rokon Allah Ya Shirya Masu Yada Irin Wannan Labari Na Karya Wanda Bai dace Ba.

Zamuso Jama’ar Wannan Gida Mai Albarka Kuci Gabada Kasancewa Damu A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Domin Ci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button