Hukumar Hisba Ta Samu Nasarar Kama Wasu Yan Mata Suna Lalata a Hotel, an Kama Giya…

MASHA ALLAH; Hukumar Hisba Ta Samu Nasarar Kama Wasu Yan Mata da Suke Lalata a Dakin Hotel Sannan An Kama Wasu Mata Suma Da Giyar Siyar Wa.
Toffa Babbar Magana, Yanzu Mukai Karoda Labari Akan Yadda Hukumar Hisba Ta Samu Nasarar Kama Wasu Yan Mata A Hotel.
Sannan Hukumar Hisba Ta Bayyana Yadda Suka Kama Giya Mai Tarun Yawa Wadda ake Saida Ta a Cikin Jahar Zamfara Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Sosai da Sosai.
Babu Shakka Hukumar Hisba Ta Samu Wannan Gagarumar Nasarar Ta Yadda Tasamu Nasarar Kama Su Gamida Kayan Laifi da Suka Kama Wato Giya.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Hukumar Hisba Ta Jahar Zamfara Ta Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Masu Laifi.
Muna Fatan Hukuma Dai Zatayi Hukunci dai dai da Abunda Suka Aikata Domin Yan Baya Su Kiyaye.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai’ Na Edunoz.Com.