Kannywood
Masha Allah Anyi Shagalin Bikin Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar Matar Adam A Zango….

Masha Allah Jarumar Kannywood Maryam Ab Yola Zata Sakeyin Wani Sabon Auren wanda Tun Bayan Rabuwar Su da Jarumi adam A Zango Sai a Wannan Lokaci Zata Sakeyin Sabon Aure.
Jarumar Kannywood` Maryam Ab Yola Yanzu Haka dai Ana Gaf’da Shan Shagalin Bikin Ta Inda Jarumai Dadama Suke Matukar Taya’ta Farin Ciki Sosai da Sosai.
Tabbas Wannan Shagali Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Saboda Ganin Yadda Jama’a Sukai Ca Akan Wannan Magana Sakamakon Inda Kowa Ke Mata Fatan Alkairi Akan Allah Yabasu Zaman Lafiya da Junan Su.
Wannan Shine Kadan Daga Bayanin Mu Akan Auren Jarumar Kannywood Wato Maryam Ab Yola.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci.