Kannywood

Kalli Bidiyon Yadda Jaruman Kannywood Sukai Shagalin Murnar Samun Yanci Nigeria….

Toffa Jaruman Kannywood Sun Fito Sunyi Shagalin Murnar Samun Yanci da Kasar Nigeria Tayi Yau Shekara 62 Kenan Tabbas Jarumai Dadama Sunyi Shagalin Su.

Inda Suka Saki Wasu Zafafan Hotunan Su Da Suka Dauka Saboda Wannan Ranata Samun Yanci da Kasar Nigeria Tayi a Wannan Lokaci Babu Shakka Ko Wannan Jarumi Yayi Wankan Sa Wanda Yayi Matukar Yi Masa Kyau Kana Ya Burge Masoya.

Wannan Kenan: Kamar Yadda Kukaga Mun Kawo Maku Bidiyon Wasu Jarumai da Kuma Hotunan Su da Sukai Wannan Shagali a Wannan Kasata Nigeria Yanzu Haka dai Kunga Irin Hotunan Da suka Saki Lokacin Wannan Shagali.

Wannan Kenan’ Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na – edunoz.com Duniyar Labari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button