Labaran Hausa

Kalli Bidiyon Yadda Jaruman Kannywood Suka Halacci Wajen Bude Shagon Abubakar Bashir Mai Yanzu….

Masha Allah: Yadda Jaruman Kannywood Suka Halacci Wajen Katafaren Abubakar Bashir Mai Shadda Lokacin daza’a Bude Wannan Shagon Nasa.

Wannan Shago dai Na Abubakar Bashir Mai Shadda An Budesa Ne Ranar Asabar Kamar Yadda Yasanar da Yan Uwa’ da Kuma Abokan Arziki.

Babu Shakka Jarumai Sunyi Matukar Tayasa Murna Sosai da Sosai da Bude Wannan Babban Shagon Dayayi Na Saida Kayayyaki Na Sawa.

Domin Kuwa A Wannan Shagon Nasa Zaku Samu Dukkan Wasu Kayan Na Sawa Harma da Jakankuna Na Musamman Domin Gigita Mai Gida da Kuma Farantawa Samari.

Wannan Kenan: Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na: edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button