Labaran Duniya

Kalli Bidiyon Yadda Akai Shagalin Bikin Tsoho Mai Shekaru 70 daya Auri Budurwa Yar Shekara 15 Toffa Kalli Video….

Toffa Babbar Magana: Wannan Tsoho Mai Kimanin Shekaru 70 a Doron Duniya Daya Auri Budurwa Danya Shakaf Mai Shekaru 15 Tabbas Wannan Abu Yabaiwa Jama’a Mamaki Matuka.

DaDumiDuminSa’ Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 70 Ya Auri Yarinya Danya Shakaf Mai Kimanin Shekara 15 A Duniya Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sosai da Sosai.

Inda Wannan Abu Yafaru Ne a Kasar Nijar Anan Ne Akasha Shagalin Bikin Wannan Tsoho da Budurwa Inda Aka Daura Auren Wannan Tsoho Mai Shekaru 70 Tareda Budurwa Mai Kimanin Shekaru 15 A Duniya.

{ ALLAH YABAKU ZAMAN LAFIYA }

Jama’a Dadama Suna Taya Wannan Ango da Amarya Murna da Fatan Al’kairi A Garesu da Kuma Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Basu Zaman Lafiya a Cikin Rayuwar Su ta Aure.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button