Kannywood

IZZAR SO EPISODE 102 ORIGINAL // BAKORI TV…

Izzar So Yayi Matukar Dauko Zafi Sosai da Sosai Saboda Haduwar Matawalle da Da da Na Karya Wato Aliyu dai Yanzu Haka Yana Gidan Mai Girma Matawalle Sai dai Na Karya Ne.

Wato dai Aliyun dayake Gidan Alhaji Matawalle Na Karya Ne Ba Na Gaskiya Ba Wanda Hajiya Sarace Tahada Wannan Abu Dake Faruwa Yanzu Haka a Gidan Matawalle.

Toffa Shin Sai Zuwa Wannan Lokaci Aliyu Na Gaskiya Zai Bayyana Ne a Gidan Matawalle Babu Shakka indai aka Kama Hajiya Sara Toh Kuwa Zata Gane Allah Da Girma Yake Kan.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Dake Faruwa a Cikin Wannan Shiri Na Izzar So Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button