Kannywood
Qalu Innalillahi Mutuwar Jarumin Kannywood Yakubu Kafi Gwanna Yanzu Kalli Yadda akai Jana’izar Sa….

Mutuwar Jarumin Kannywood Umar Bankaura Wadda Jama’a Sukafi Sanida Yakubu Kafi Gwanna A Cikin Shirin Kwanacasa’in.
Tabbas Wannan Babban Rashi da akai a Wannan Masana’antar Yayi Matukar Taba Zukatan Alumma Sosai da Sosai Domin Kuwa Jama’a Sunyi Matukar Girgiza da Samun Wannan Labari Na Rashin da akai a Wannan Masana’anta.
Muna Masu Rakon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa da Rahama Allah Yasa can Tafi Nan Yasa Aljanna Ce Makomar Sa Amin.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Rashi da akai A Wannan Masana’anta Ta Kannywood.
Mun Gode Sosai Masoya Da Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunoz.Com.