Kannywood

Tirkashi’ Ansaki Bidiyon Ziyarar da Murja Ibrahim Takaiwa Mr 442 Yanzu….

Toffa Wata Sabuwa` Babbar Magana Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Wanda Zai’yi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Sosai.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai An kai Karar Su Mr 442 Tareda Safa’a Da Kuma ado Gwanja Tareda Murja Tiktok Amma Kuma Wani Abun’ Mamaki Shine Dai Har Yanzu Shiru Kakeji Babu Wani Labari Wato dai Zamu Iya Cewa An Watsar da Maganar.

Sannan Kuma Idan Baku Manta Ba A Lokacin da akai Karar Su A Kotu Murja Tiktok Ta Fito Tayi Wani Sabon Bidiyo Inda Take Ta Rusar Kuka Sakamakon An Kai Karar ta Kotu.

Amma Kuma Wani Abun’ Mamakin Ma Shine Yanzu Haka dai Murja Tiktok Ta Koma Wajen Mr 442 Inda Suka Hade Tareda 442 Wato dai Maganar Kai Karar Su Ta Tar Watse Domin Jin Cikakken Rahoton Ku Kalli Bidiyon dake Cikin Wannan Rahoto.

Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na` Edunonz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button