Kannywood

Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Jarumin Kannywood Tashir Fage Yayi Rawa a Gidan Gala…

Tashir Fage Ya Bayyanawa Duniya Babban Dalilin Dayasa Yayi Rawa a Gidan Gala Saboda Ganin Yadda Jama’a Suke Mai Kallon Kamarya Yar da Girman Sa.

Jarumin Kannywood Wanda Kukafi Sani da Tashir Fage Yau dai Ya Bayyanawa Duniya Babban Dalilin Dayasa Yayi Rawa a Gidan Gala Kamar Yadda Jarumi Tashir Fage Ya Bayyana Cewa Babban Abunda Yasa Yayi Rawa Shine! Yayi Rawa Ne Saboda Ganin Yadda Yake Fama’da Rashin Lafiya Na Ciwon Zuciya Wanda Hakan Yasa Likitoci Suka Sanar dashi Cewa Sai Anyi Masa Aiki Sannan Zai Samu Lafiya.

Kuma Gashi Bazai’ Iya Neman Taima’ko Ba Saboda Gudun Wulakan’ci Hakan Yasa Yafara Tunanin ta Inda Zai Hada Wannan Manyan Kudade Har Kimanin Naira 200k da Wasu Abu’buwan.

Hakan Yasa Yazama Ya’kai Kukan Sa Zuwa’ga Wasu Manyan Jaruman Kannywood Inda Wasu Suka Basa Naira 20k Wasu 15k Wasu Kuma 20k dai Haka Jama’a Sukai ta Haɗa Manyan Kudade Domin Yabiya amai Wannan Aikin Su Kuma Bazasu Ishe’ Saba Domin Ayi Mai Wannan Aikin.

Toh Domin Ganin Yadda Wannan Bayani Yake’da Tsawo Ku Kasance da’mu a Wannan Gida Domin Samun Cikakken Rahoton Kuma Ku Kalli Videon dake Cikin Wannan Rahoto.

Kucigada Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunonz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button