Kannywood

A DUNIYA KASHI NA 74 EPISODE 75 ORIGINAL FULL VIDEO….

A Duniya Kashi Na 73 Yayi Matukar Burge Jama’a Sosai Matuka Tabbas Shirin Film din A Duniya Yayi Matukar Kyau Kana Ya Burge Jama’a Matuka Sosai da Sosai.

A Duniya dai Shiri Ne dayake Zuwar Wa Masu Kallo Duk Kan Ranakun Laraba Da Misalin Karfe 8: 00 Na Dare Sai dai Satin daya Gabata Jama’a Basu Samu Damar Kallon Wannan Film din Ba.

Inda Jama’a Suka Runga Batu Akan Abunda Yasa Basu Samu Nasarar Kallon Wannan Film din Ba Domin Kuwa Babu Shakka Shirin Film din A Duniya Yana Matukar Kayatar da Jama’a Sosai.

Sannan Kuma Wannan Film din Insha Allah Zai`ci Gaba’da Zuwar Muku Duk Ranakun Laraba Kamar Yadda Aka Saba Wannan Kenan.

Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunonz Domin Samun Labarai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button