Labaran Hausa

Qalu Innalillahi` Kalli Videon Yadda Murja Tiktok Tasa Kuka Harda Majina Toffa…

Murja Ibrahim Yar Tiktok Tasaki Wasu Bidiyos Din’ta Tana Rusar Kuka Sakamakon Yadda Aka Shigar da Karar ta Gaban Kotu Allah Sarki.

Murja Ibrahim dai Takasance Fitacciyar Jaruma a Bangaren Tiktok Kuma Jaruma Datake da Matukar Tarun Masoyan Gaske Babu Shakka Kowa dai Yasan Murja Ba Yar Iska’ Bace Ba Domin Babu Wanda Yataba Ganinta da Wani Mutun Suna Iskanci.

Babu Zato kana Babu Tsammani An Shigar da Karar ta Sakamakon Irin Zagin Datake yi a Shafukan Sada Zumunta Wannan Shine Dalilin Daya Sa Akai Karar Ta Kotu Allah Sarki.

Murja Sai dai Hakuri Yanzu Haka Dai Zamu’sa Muku Bidiyon Wannan Baiwar Allah Domin Ku Kalla Kana Kuji Dukkan Abunda Yafaru da Ita da Irin Tashin Hankalin data Shiga Saboda Wannan Lamari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka` Edunonz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button