Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Mun’munan Hari Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yanzu Yan Bindiga A Jahar Katsina Sun Sake Kama Wasu Jama’ar Jahar Katsina Da Basuji Ba Basu Ganiba.

Tabbas Jahar Katsina Tajima Tana Famada wannan Marsalar Inda Kuma Babu Shakka Suna Cikin Masifa Domin Kuwa Har Kawo I Yanzu Hanyar Zuwa Katsina Bata’da Kyau Kana Kuma Akwai Yan Bindiga Akan Hanyar Inda Sun Jima Suna Kashe Mutane Kana Kuma Su Kama’su.

HALIN`DA Nigeria Take Ciki 👇

Duda Cewar Jami’an Tsaro Suma Suna Iya Bakin Kokarin Su Na Kai Wannan Mun’munan Hari da Suke Kai Masu.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Halin’da Yan Jahar Katsina Suke Ciki Kenan.

Mun Gode Sosai da Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Tarun Yawan Albarka Na` Edunonz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button