Labaran Hausa

Innalillahi Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Mun’munan Hari A Jahar Katsina…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiunYan Bindiga Sunkai Mun Munan Hari A Garin Katsina Toffa Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Al’ummar Garin Matuka.

Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Katsina Inda Suka Sa Alumma Dadama Suka Shiga Tashin Hankali Sannan Sun Kashe Alumma Dadama Matuka.

Tabbas Wannan Lamari Bai’ Kama’ta Ba Kana Kuma Bai’ Dace’ba Babu Shakka Wannan Hari dai Yayi Muni Matuka Sosai da Sosai Dan Haka Zamusa Muku Bidiyo Domin Kuji Cikakken Rahoton.

Mun Gode Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Edunonz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button