Labaran Hausa

Shagalin Bikin Ado Gwanja Tareda Amaryar Sa Momee Gombe Yanzu….

Biki Buduri Auren Jarumar Kannywood Momee Gombe Tareda Ado Gwanja Wannan Biki Yayi Matukar Gir’giza Alumma Matuka Sosai Saboda Babu Wanda Yayi Tunanin Haka.

Yanzu Haka dai An Saki Wasu Hotunan Su da Bidiyoyi Na Aure Inda Za’a Fara Shagalin Bikin Su a Masana’antar Kannywood / Domin Kallon Asalin Bidiyon Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoton.

KALLI 👉 VIDEON

mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na` Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button