Labaran Hausa

Yanzu Yanzu Wata Budurwa Mai Suna Yusra Ta Rubuce Alqur’ani Mai Girma a…

Masha Allah` Wata Budurwa Mai Suna Yusra Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma Sannan Kuma Ta Rubuce Sa Alhamdulillah.

Wata Budurwa Mai Shekaru 18 A Duniya Ta Samu Nasarar Rubuta Alqur’ani Mai Girma Sannan Kuma Ta Samu Damar Haddace Sa Masha Allah.

Wannan Lamari Ne Dayayi Matukar Gir’giza Alumma Sosai da Sosai Babu Shakka Tayi Kokari Sosai Sannan Wannan Abu dai Zamu Iya Cewa Baiwa Ce.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na` Yadda Aka Samu Budurwa Wadda Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button