World News

Toffa! Wani Yaro Zai Kashe Kan’Sa In’dai Buhari Bai’ Sauka’ba Yanzu…

Qalu Innalillahi’ Wani Kara’min Yaro Mai Shekara 16 Yaje Zai Kashe Kan’Sa Akan Gadar Kwankwaso Inda Yace Sai Ya Kashe Kan’Sa In’dai Buhari Bai’ Sauka Ba.

Toffa Wata Sabuwa Yanzu Muka Samu Labarin Cewa Wani Kara’min Yaro Yace Sai Ya Kashe Kan’Sa In dai Muhammadu Buhari Bai’ Sauka Daga Mulkin Nigeria Ba.

Wannan Yaron Dai Allah Yasa Bai’ Kashe Kan Nasa Ba Saboda Daukin da Jami’an Hukumar Kwana’kwana Suka kai Masa Inda Suka Sauko Da’shi Kuma Sukai Masa Tan’baya Akan Mene Dalilin Dayasa Yayi Haka.

Yaron Dai Ya Bayyana Cewa Yayi Hakan Ne Saboda” Yana So Buhari Ya Sauka Daga Mulkin Kasar Nigeria Ko Kuma Ya Kashe Kan’Sa.

Wannan Dai Shine Abunda Wannan Yaron Ya Bayyana Akan Mulkin dayake Faruwa a Kasar Nan.

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button