Kannywood

Masha Allah; Maganar Auren Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu Yanzu Gaskiya Tayi Halin’ta Akai…

Maganar Auren Hamisu Breaker da Jaruma Fatima Yar Ali Nuhu Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari da Gaske Zasuyi Auren Ko Kuma Aa.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Batun Kudin Auren Da Mawaki Hamisu Breaker Ya’kai Gidan Ali Nuhu Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Babu Shakka Yanzu Haka Wannan Labari Yafara Cika Kafa’fan Sada Zumunta Inda Kowa Ke Magana Akan Lamarin Sai’ dai Yanzu Haka Mun Bibiyi Lamarin Kuma Mun Gano Gaskiya.

Wannan Labari da ake ta Yadawa dai Akan Batun Mawaki Hamisu Breaker Ya’kai Kudin Auren Yar Gidan Ali Nuhu Wannan Batu Ba Haka Bane Wato Karya’ Ne.

Hamisu Breaker Bai’ Kai Kudin Aure Gidan Sarki Ali Nuhu Ba’ Kuma Babu Shakka Har Yanzu Hamisu Breaker Yana Neman Yayi Aure Amma Ba’a Saka’ Ranar Auren Ba.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Sakin Labari Akan Auren Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu.

Muna Masu Miko Godiya Ta Musamman Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button