Toffa!! Kalli Wata Ban’zar Shiga’da Jaruma Maryam Yahaya Tayi Wani Ina Manyan Kannywood Ne?…

Wata Ban’zar Shiga’da Jaruma Maryam Yahaya Tayi a Kasar Dubai Ta’ Jawo Mata’ CeCe Kuce a Social Media Yanzu Saboda Abun’da Tayi.
Jaruma Maryam Yahaya, Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani a Wannan Lokaci Kuma Jaruma’Ce Da Tajima Tana Har’kar Film.
Wasu Sababbin Hotuna da Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Sunja Mata’ Zagi a Fadin Duniya Inda Sukai ta Bata Shawara Akan Ta Daina Kuma Ta Gyara Domin Hakan Baya’da Amfani.
Sannan Jama’a Dadama Sun’yi Comment a Kasan Hoton Nata Inda Suke Cewa Ta Burge Su Wasu Kuma Akasin Haka Babu Shakka Jaruma Maryam Yahaya Abunda Take’yi Yayi Yawa.
Kuma Babu Abunda Tafi Bukata Sama’da Ayi Mata’ Addu’a Akan Allah Ya Shirya Ta Muma Muna Mata’ Fatan Shiriya.



Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.