Kannywood

Toffa! Bidiyon Yadda Mr 442 Ke Shirin Lalata Yan Matan Nijar! Ya Bayyana Wai Ina Hukumar Nijar Ne Kalli Video….

Mr 442 Yana Shirin Bata’wa Yan Matan Nijar Tarbiya Bisa Sakin Wani Bidiyon Su da akai a Kasar Nijar Suna Bin Wata Waka Shida’su Babu Kunya.

Wannan Abu’da Mawaki Mr 442 Yake Ya Wuce Gona da Iri Domin Kuwa Yanzu Haka Wannan Bidiyon Nasa da Aka Saki Yanuna Yan Matan Sun Kwanto a jikin sa Suna Bin Wakar.

Mawakin Dai Zamu Iya Ce Muku Har Yanzu Bai’ Dawo Kasar Sa ta Nigeria Ba Inda Ya Kusa Wata Guda Cif a Kasar Nijar.

Don Haka Yanzu Zamu Saka’ Muku Wannan Bidiyon Nasa ko Kuma Hotuna Domin Ku Tabbatar da Wannan Abu’da Muka Kawo Muku.

Wannan Shine Bayanin Mu Akan Abunda Mawaki Mr 442 Yake’yi da Yan Matan Nijar Tsabar Rashin Kunya.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button