Kannywood

Toffa! Babbar Magana Kalli Wani Bidiyon Rahama Sadau Babu Kunya Tana…

Yanzu YanzunNan; Ansaki Wani Zazzafan Hoton Jarumar Kannywood Rahama Sadau Yadda Take Rungumar Gardi Babu Kunya Wa’iyazubillah.

Tabbas Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai a Kannywood Amma Kuma Tana ta Daya A Masu Batawa Masana’antar Suna.

Inda Wasu Jama’ar Kewa Masana’antar Kallon Duk Yan Iskan Ne A Cikin ta Kuma Wannan Ne Dalilin da Yasa Wasu iyayen Basu barin Yayan su su Shiga Harkar Film.

Kuma Tabbas Hakan Ne Abun da Ake Zargi Yana Faruwa Sosai da Sosai Amma Kuma ba duka Ne aka taru aka Zama Daya ba Akwai Na Allah a Cikin su.

Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Akan Wannan Abu da Jaruma Rahama Sadau Tayi Wanda Bai Dace Ba.

Mun Gode Sosai da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na Musan’man Gidan Labaran Duniya Gami’da Fadakar’wa Gidan Labarai Na” Edunoz.Com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button