Kannywood

Ganduje Yasa A Rushe Gidan Abduljabbar Nan Take Batareda Bata Lokaci Ba Yanzu…

Toffa’ Dr Abdullahi Umar Ganduja Gwannan Jahar Kano Ya Bayar’ da Umarnin Rushe Wasu Gidajen Kadiriya da Akayi Su Ba akan Tsari Ba.

Babu Shakka Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Bukaci da A Rashe Wanna Gida’jen Domin kuwa Sun Shigo Hanya Hakan Yasa An Fara Tunanin Cewa An Rushe Gidan Abduljabbar.

Inda Kuma aka Rushe Gidaje Masu Yawa Kuma Har Yanzu Akan Kan Gudanar da Rushe Wannan Gidaje A Wannan Yanki Du wani Gida Daya shiga Hanya Dr abdullahi Umar ganduje Yasa a Rushed Sa.

Yanzu Haka Muma Tafeda Wani Bidiyo dazamu Sa muku Shi Domin Kuji Gaskiyar abunda Ke Faruwa a Batun Rushe Gida’ Jen.

Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu akan Wannan Lamari Na Rashe Wasu Gidaje da Suka Shiga Hanya.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button