Kannywood

An Saki Bidiyon Yadda Rarara Yasa Akaiwa Kasar Nan Saukar Alqur’ani Yanzu a…

Masha Allah Dauda Kahutu Rarara Yasa Ayi Karatun Alqur’ani Mai Girma A’kan Halin’da Kasar Mu Ta Nigeria Take Ciki Na Wahalar Rayuwa da Kuma Rashin Tsaro.

Dauda Kahutu Rarara Yatara Mutane Masu Tarun Yawa Tareda Manyan Malamai Akan Azo Ayi Karatun Alqur’ani Mai Girma Kuma a Sauke Sa Domin A Roki Allah Yakawo Wa Kasar Nan Dauki Akan Halin data Ke Ciki.

Mawaki Rarara Dai Yayi Hakan Ne Bisa Halin’da Yaga Kasar Mu Take a Ciki Domin Kuwa Babu Shakka Nigeria Tana Fama’da Rashin Tsaro da Kuma Wahalar Rayuwa Wannan Sune Abu’buwan Dasuka fi Addabar Kasar Nan Ta Nigeria.

Kuma Haka Zalika Babu Shakka Sai dai Muce Alhamdulillah Domin Kuwa Anyi Karatu Lafiya Kuma An Tashi Lafiya” Sai Muyi Fatan Allah Uban’giji Yazaba Manah Shugaba Nagari.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Dauda Kahutu Rarara Yasa akai Saukar Alqur’ani Mai Girma.

Muna Masu Miko Godiya Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button