Kannywood

Toffa!! Soyayya Ruwan Zuma Biki Buduri Yadda Akai Shagalin B…

Soyayya Ruwan Zuma Biki Buduri An Daura Auren Wasu Masoyan Juna da Suka Jima Suna Kaunar Junan Su’ Cikin Ikon Allah Kuma Yanzu Sun Zama Mata’da Miji.

Wasu Zafafan Hotunan Su Dasuka Saki Na Aure Sunyi Matukar Kyau Kana Kuma Sun Burge Jama’a Dadama Musamman Ma Masoyan Su.

Don Haka Yanzu Muna Tafeda Wannan Zafafan Hotunan Na Masoyan Juna Da Akai Auren Su Karshen Watan da Muka Fita.

Zamu’So Muji Ra’ayin Masu Sauraron Mu Akan Irin Fatan da Zakuyi’wa Wannan Masoyan Junan ta Hanyar Yimana Comment.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Wasu Shahararrun Masoyan Juna.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button