Qalu Innalillahi Yan Vijelante Sun Kashe Malamin Makaran’tar Allo Yanzu a…

Toffa’ Yan Kungiyar Bijilinti Sun Kashe Wani Malamin Makaran’tar Allo Har Lahira Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun Wannan Lamari Ba’dadi.
Innalillahi Yanzu Muka Samu Labarin Cewa Wasu Yan Kungiyar Bijilinti Sun Kashe Wani Malamin Makaran’tar Allo Abun’da Yasa Sukayi Masa Dukan Kawo Wuka Har Rai Yayi Halin’sa Shike Kamar Haka’.
Malamin Makaran’tar Allon Dai Yana Tsaka’da Tafiyya Ne Yaji Kuka Jariri An yar’da Shi Sai Yaje Ya Dauko Yaron Nan Take Wata Mata’ Ta Saka Masa Ihu Barawo.
Nan Take Kuwa Yan Bijilanti Suka Rufe Malamin da Duka Har’ Saida Ya Rasa Ran’sa Yanzu Haka Nuna Tafeda Cikakken Wannan Rahoton Akan Wannan Lamari dan Haka Zamusa Muku Bidiyon Domin Kuji Komai.
Wannan Shine Bayanin Mu Akan Kashe Malamin Makaran’tar Allo da Akai A Jahar Kano Muna Rokon Allah Uban’giji Yajikan Sa da Rahama.
Muna Masu Miko Godiya Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.