Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Mutuwar Rabi’u Rikadawa Yanzu A…

Mutuwar Rabi’u Rikadawa” Shin Mene Gaskiya Akai Yanzu Yanzu Muka Samu Wannan Labarin Shin da Gaske Ne Ko Karya’ Ne.

Da Farko dai Zamu’Ce Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Wani Mutun Mai Rai Toh A Kwana A Tashi Zai Zamu Mamaci Fatan Ko Wannan Musulmi Yacika da imani.

Sannan Wannan Labari da Mukayi Karo’da Shi Na Wannan Labarin Mutuwar Shin Mene Gaskiya akai” Batun Gaskiya Dai Akan Wannan Mutuwar ta Rabi’u Rikadawa dai Ba Haka Bane.

Wato’kon Yana’ Nan da Ran’sa Kuma Shima Yayi Karo’da Wannan Labari Inda Ya Karya’ta Wato Kon Dai Yana’nan da Ran’sa Wannan Shine Maganar Gaskiya akai.

Muna Yiwa Ko Wannan Musulmi Fatan Allah Yasa Nucika da Imani’ Su Kuma Masu Yada’ Labarin Karya Na Mutuwar Mutun Allah Ka Shirya Su.

RABI’U- Rikadawa Yabayyana Cewa Yana Raye ” Alhamdulillah

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Batun Mutuwar Jarumin Kannywood Rabi’u Rikadawa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button