Toffa!! Rahama Sadau Cikin Fushi Tayi Magana Akan Masu Zagin

Jaruma Rahama Sadau Cikin Fushi Ta Saki Wani Zazzafan Martanin ta Inda Take Magana Akan Masu Zagin ta Don Tana Saka’ Sarkar kafa.
Babu Shakka Wannan Abu dai Yasa Jarumar Fadin Wasu Magan’ganu Akan Masu Ce Mata’ Yar Iska’ Saboda Tana Saka’ Sarka a Kafar Ta.
Jarumar Kannywood Rahama Sadau Dai Bataji Dadin Wannan Maganar Ba Inda Ta Bayyana Cewa Ai Ba Ita Ka’dai Ce Take Saka’ Sarka a Kafar Taba.
Don Haka Akwai Masu Sawa da Yawa Amma Meyasa Ita Ka’dai Akewa Magana Don Haka Wannan Abu Yayiwa Jarumar Zafi Har’ Tace A Gidan Masu Zagin Natama Akwai Masu Saka’ Sarkar Kafa.



Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Jaruma Rahama Sadau Ta Fadi Akan Masu Zagin ta Saboda Saka’ Sarkar Kafa.
Muna Godiya Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.