Kannywood
Toffa Cikin Fushi Mr 442 Yayi Zazzafan Martini Akan Masu Ce Masu Yan Iska

Yanzu Mawaki Mr 442 Yasaki Wani Sabon Bidiyon Sa Cikin Fushi Inda Yayi Zazzafan Martini Zuwa’ga Masu Zagin Su Kuma Suna Kiran Su da Yan Iska’ Yayi Masu Kaca Kaca.
Tabbas Mawaki Mr 442 Dai Ala’mu Sun Nuna Ya Gaji Sosai Domin Kuwa Yayi Magana Cikin Fushi Sosai da Sosai Akan Masu Zagin Su Suna Kiran Su da Yan Iska’.
Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki Matuka Sosai da Sosai” Don Haka Yanzu Zamu’sa Muku Wannan Bidiyo Domin ku Kalla Kuji Abunda Wannan Mawakin Yace.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Zafafan Kalaman Da Mawaki Mr 442 Yayi Zuwa’ga ga Masu Ce Masu Yan Iska’.
Muna Masu Miko Godiya Ta Musamman Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.