Kannywood

Toffa!! Bello Yabu Yayiwa Minister Pantami Wankin Babban Bargo A…

Toffa Bello Yabu Yayi Magana Cikin Fushi A Karatun Sa Na Yau’ Inda Yayiwa Malam Famtami Wankin Babban Bargo A Kan Abunda Ke Faruwa da Yan Nigeria.

Allah Sarki Cikin Rashin Tsoro Malam Bello Yabu Yayiwa Minister Famtami Wankin Babban Bargo Inda Ya Tonawa Wannan Malami Asiri.

A Yau Bello Yabu Yayiwa Minister Famtami Wankin Babban Bargo Inda Yace Ya Manta da Al’kairin daya Daukar Wa Talaka Wa – Kafin Famtami Yazama Minister Akwai Wata Magana daya Taba’yi.

Minister Famtami Yace” Kar Allah Yakawo Lokacin Daza’ayi Zalin’ci Kuma ace Famtami Yana’da Rai Bai’yi Magana Akan Wannan abuda Minister Famtami Yace” Bello Yabu Yayi Masa Kaca Kaca Kuma Yace Ana Zalinci a Kasar Nan Amma Famtami bai’ce Komai ba.

Yan Muna Tafeda Wannan Bidiyo Na Bello Yabu Inda Zamu’sa Muku Shi Domin Kuji Yadda Ta Kasance Tsakanin Su.

mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button