Music

Auta Mg Boy – Cikin Zuciya Original Audio 2022 // Lyrics

Auta Mg Boy Yasaki Sabuwar Wakar Sa Mai Suna Cikin Zuciya Wannan Waka Ce Wadda Zamu Iya Kiran ta Wakar Soyayya Domin An Zuba Kala Mai.

Mawaki Auta Mg Boy Bayan Dogon Lokacin daya Dauka Bai’ Kawo Wa Masoya Waka Ba Yanzu Haka Yazo Muku da Wata Sabuwa Wadda Zatayi Matukar Yi Maku Dadi.

Babu Shakka Auta Mg Boy Ya Zuba Kalamai Masu Matukar Dadin Gaske Duba’da Ganin Yadda Ya Shirya wa Masoya Wannan Wakar Tasa Ta” Cikin Zuciya.

Yanzu Haka Zamu Kawo Muku Wannan Wakar Domin Ku Saurara Kuji Asalin Wakar” Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Sabuwar Wakar da Auta Mg Boy Yasaki.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button