Music

Ado Gwanja Warr Official Video 2022 Original Sound…

Ado Gwanja Yazo Muku da Bidiyon Sabuwar Wakar Sa Mai Suna Warr Toffa” Bayan Gajeren Lokacin daya Dauka da Sakin Audio Na Wakar Yanzu Kuma Yazo Muku da Bidiyon.

Yanzu Haka Mun’zo Muku da Wannan Wakar ta Warr Inda Zamu’sa Muku Kadan Daga Wannan Wakar Domin Ku Kalla.

Tabbas Mawaki Ado Gwanja Yana Daya Daga Cikin Manyan Mawaka a Wannan Lokaci a Masana’antar Kannywood Kuma Mawaki dayake Taka Muhinmiyar Rawar Gani.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Sabuwar Wakar” Mawaki Ado Gwanja Mai Suna’ Warr.

Muna Godiya Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button