Kannywood

Qalu Innalillahi An Saki Bidiyon Yadda Akai’wa Matar Aure Daurin Goro a…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna” Ana Wata Ga Wata’ Yanzu Muka Samu Labarin Cewa An Daure Wata Matar Aure a Cikin Gidan Ta Inda akai Mata’ Daurin Goro.

Qalu Innalillahi Wannan Masifa Ta’ Kai Wata Matar Aure Mai Suna Rabi Abdulkarim An Same Ta a Cikin Gidan Ta Anyi Mata’ Dauri Sosai Inda Aka Daure Mata’Baki Hannu da Kafa Tsabar Rashin Imani.

Wannan Masifa Ta’kai Sannan Kuma Tasha Wahala Matuka Kafin Makota ace Sun Kai Mata’ Agaji Izuwa Gidan ta Bayan Sun Iske ta a Daure Nan take Suka Sanar da Hukuma Abunda Ke Faruwa.

Wannan Abu Yafaru Ne a Unguwar Gaida Geza Saka’ Karamar Hukumar Kumbotso Kuma Lokacin da Wannan Abu Yafaru Shine Misalin Karfe 8 Na Safe.

Yanzu Haka Dai Hukuma Tafara Bin’cike Akan Wannan Lamari Don Gano Gaskiya Kuci Gaba’da Bibiyar Mu a Wannan Gida Mai Albarka Domin Jin Cikakken Rahoton.

Muna Godiya Sosai Masoya da Sosai Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button