Kannywood

Toffa!! Matar Ado Gwanja Ta Gama Idda” Shin Zatayi Sabon Aure Ne Ko Zata Koma Film?

Ado Gwanja Dai Jama’a Sun Sako sa A Gaba Inda Suke ta Basa Shawara Akan Yamayar da Tsohuwar Matar Sa Wato Maimuna.

Yanzu Haka Dai Ado Gwanja A Wani Bidiyon Hakan Yafara Nunawa Cewa Ado Gwanja Yayi Danasanin Rabuwa da Matar Sa Wadda Suke Matukar Kaunar Junan Su.

Tabbas Ado Gwanja Yana Matukar Son Matar Sa Amma Kuma Sharrin Shaidan Yasa Suka Rabu da Junan Su Inda Kuma Hakan Baiyi wa Masoya Dadi ba.

Tabbas Itama Jaruma Maimuna Wato Tsohuwar Matar Ado Gwanja Tabbas Ita’ma Bataji Dadin Abunda Yafaru a Tsakanin Su ba.

Mun Rokon Allah Yakawo Masu Mafita Cikin Rayuwar Auren Su Yakuma Sa Su Gane Gaskiya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na Musan’man Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button