Kannywood

Masha Allah Kotu Ta Yankewa Abdulmalik Tanko Hukunin Kisa Yanzu a…

Masha Allah; An Yankewa Abdulmalik Tanko Hukunin Kisa Bayan Kashe Karamar Yarin ya Dayayi Mai Suna Hanifa Yar Shekara 5 a Duniya.

Alhamdulillah Yau Dai Kotu Ta Yankewa Abdulmalik Tanko Hukunin Kisa Bayan Dogon Lokacin da Aka Dauka Ana Wannan Shari’ar.

Sannan Kuma An Kara Yankewa Mutanen da suka Taya Abdulmalik Tanko Wajen Kashe Hanifa Hukunci Kamar Yadda Ya Dace Masha Allah A Wannan Lokaci Hukunci Yayiwa Jama’a Dadi.

Domin Jin Cikakken Rahoto Akan Hukuncin da Aka Yankewa Abdulmalik Tanko da Mutanen Dasuka Taya sa Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoton.

KALLI BIDIYON

Mun Gode Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button