Kannywood
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna; Amarya Ta Rasu Gaf’da Bikin ta Allah Sarki

Innalillahi” Wata Budurwa Mai Suna Rukayya Ibrahim Dake Shirin Zama Amarya Nan’da Yan Kwanaki Ta Rasu.
Allah Sarki Yanzu Muke Samun Labarin Mutuwar Wata Budurwa Mai Suna Rukayya Ibrahim Data Rasu Gaf da Bikin ta Wato kon dai Ta Rasa Ran’ta.
Allah Sarki Mijin dazata Aura Mai Suna Safiyanu Abubakar Allah Sarki Ya Sanar da Mutuwar Tata Ne Cikin Tashin Hankali Allah Sarki” Muna Fatan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Yajikan ta da Rahama.



Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Rashin da akai Na Rukayya Ibrahim Allah Yajikan Musulma.
Muna Masu Miko Godiya Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.